tsakanin Iran da Saudiyya

IQNA

Tehran (IQNA) gwamnatin Qatar ta yi lale marhabin da tattaunawa tsakanin Iran da Saudiyya, tare da jaddada cewa ba zata kulla alaka da Isra’ila ba.
Lambar Labari: 3486422   Ranar Watsawa : 2021/10/13